Suley Abdoulaye | |||
---|---|---|---|
28 Satumba 1994 - 8 ga Faburairu, 1995 ← Mahamadou Issoufou - Amadou Cissé → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Kaoura Acha (en) , 1956 | ||
ƙasa | Nijar | ||
Mutuwa | Suresnes (en) da Faris, 1 ga Maris, 2023 | ||
Karatu | |||
Makaranta | Bocconi University (en) | ||
Harsuna | Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa da bank manager (en) | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa | Democratic and Social Convention |
Souley Abdoulaye (an haife shi a shekara ta 1965) ɗan siyasar Nijar ne. Ya zama Fira Ministan Nijar daga 28 ga Satumba 1994 [1] zuwa 8 ga Fabrairu 1995. [2] Daga baya ya yi aiki a gwamnati ƙarƙashin shugaban ƙasa Ibrahim Bare Mainassara a matsayin ministan sufuri daga 1996 zuwa 1997 sannan ya zama ministan cikin gida, mai kula da ƴan sanda da tsaron cikin gida, daga 1997 zuwa 1999.